Kun ji Alamomin Mace Mai Dadi da Mai Ni'ima Daga Bakin Masana


{toc}

Duk wanda kaji ya ce maka mace ba ta da daɗi, to gaskiya, ga dukkan alamu bai ma taɓa sanin ɗiya mace ba a jima'ince.

Kawai dai ya san mace a baki, amma bai taɓa tarawa da ita ya kwashi romon dimokuraɗiyyarta ba. 

Manyan masana a ɓangaren mata sun yi amannar cewa akwai waɗansu alamomi da ake bambance mace mai dadi, mai ɗan daɗi-daɗi, da mai mugun daɗi.

Yanzu dai kai tsaye ba za mu ƙaryata su ba, amma za mu yi iyaka iyawarmu wurin yin binciken ƙwaƙwaf akan maganar nan domin tabbatar da gaskiyarta.

Mu Bincika Mu Ji

Akwai wani Malami da na sani, watarana muna zaune a teburin mai shayi, zance ya yi zance sai maganar mata ta faɗo ciki.

Ya ke bamu labari:

Yace akwai wani bawan Allah da a gabansa ya yi rantsuwa da Allah cewa shi fa da zai samu mace mai gantsarwa ya kwanta da ita, da wallahi bayan ya gama a masa zigidir a zaga garinsu ana masa bulala hakan ba zai wani sanya shi nadamar komai ba.

Malamin ya ƙara da cewa, shi har zuwa yau ya kasa gane wacce irin ɓoyayyiyar ni'ima ce ke tattare da mace mai gantsarwa.

Kafin mu cigaba, zan yi muku sharhi akan ɗan takaitaccen labarin da na bayar.

"Labarin gaba ɗaya abinda ya ke nuni da shi shine: mace mai gantsarwa tana da matukar daɗi a ɓangaren saduwa. 

"Saboda haka in dai mace mai daɗi kake cikiya, to ka fara karin kumallo da mai gantsarwa tukunna kafin mu je ko ina."

Haka kuma shi wannan malamin ne ya ƙara da cewa: ana iya gane mace mai ni'ima da daɗi kai har ma da ƙarfin sha'awa ta waɗansu sassa na jikinta.

Ya ce su waɗannan sassa ba nonuwanta, fuskarta, dirinta, kugunta ko mazaunanta ba ne, a'a, daga sayyadarta ake ganewa.

"In aka ce sayyada to ana nufin ƙafar mutum kenan.

"Malamin yana nufin ana iya gane mace ma daɗi da karfin sha'awa ta ƙafarta."

Mece ce Ni'imar Mace

"Ita dai ni'imar mace na nufin ruwanta, da daɗinta wurin tarawa."

Shi yasa in aka ce wannan irin macen tana da ni'ima, to ana nufin tana da ruwa kamar kankana, ta kuma fi daɗi daɗi bare kuma wata aba zuma.

In mutum yana tarawa da ita zai ji daɗinta ya haura duk wani daɗi da ya sani.

Zai kuma ji a wannan lokaci ko mai ta buƙaci ya bata ko tunanin komai ba zai yi ba zai iya mallaka mata shi.

Su irin waɗannan mata, mazansu har kukan daɗi suke yi musu yayin da suke tarawa da su, ka ji suna ta shi musu albarka.

Shin kina cikin jerinsu? 

Ba za ki san haka ba har sai kin daure kin karanta gaba ɗaya rubutun nan tukunna.

Alamomi 6 na Mace Mai Dadi

Mafi akasarin maza suna bambance nau'in daɗin mace ne ta kafarta.

Wannan dalilin ya sa bayan namiji ya ƙare wa mace kallo sama ƙasa, to da wuya in bai ƙare wa ƙafarta kallo ba koda kuwa a sace ne.

Daga cikin nau'in mata masu daɗi, akwai:

1). Mace Mai Matuƙar Sha'awa

Su irin waɗannan matan su ne mata waɗanda suke da ƙarfin sha'awa sosai. Su ne wasu ke yi wa kirari da Harijai.

Ana iya gane su ne ta ƙafarsu.

Duk wata mace wadda ka ga yatsan ƙafarta na biyu (wato mabiyin babban ɗan yatsa) ya fi babban ɗan yatsan ƙafarta tsayi, to hakan alama ce ta cewa; wannan macen tana da karfin sha'awa.

Kuma duk inda ƙarfin sha'awa yake to za su yi juriyar jima'i, in ko aka samu juriyar jima'i to mutum zai jima yana jin daɗinta kafin ta kawo.

Sai dai: akwai waɗanda suƙa yi amannar cewa mata masu ƙarfin sha'awa na da wuyar gamsarwa.

 Amma a zahirin gaskiya ba haka ba ne, domin gamsar da kowacce irin mace ba iya tarawa ake yi da ita ba.

 A fara wasan da zai gamsar da fiye da rabin sha'awarta kafin a fara tarawa da ita. Ta haka ne za a gamsar da ita cikin sauƙi.

2) Mace Mai Matsakaiciyar Sha'awa

Nau'i na biyu na mata su ne waɗanda

suke da matsakaiciyar sha'awa, kuma ba su cika damuwa da kullum sai an tara da su ba.

Su dai irin waɗannan mata ba su kai mata masu ƙarfin sha'awa ba, haka kuma ba su kai masu ƙarancin sha'awa ba.

Suna a tsakankani.

Ana iya gane waɗannan mata ne ta ƙafarsu.

Duk wata mace wacce ka ga yatsan ƙafarta mabiyin babban ɗan yatsa tsayinsa ya zo ɗaya da babban ɗan yatsanta.

To, ita wannan macen tana da matsakaiciyar sha'awa ne, wato ba harija ba ce, regular mace ce.

Kuma tabbas bata da wuyar gamsarwa, amma fa ba iya tarawa ne kaɗai ke gamsar da ita ba, a'a, kamar sauran mata, ita ma tana da buƙatar a yi wasanni da ita domin tayar mata da sha'awa kafin a tara da ita.

Sai dai: waɗansu mutanen na ɗaukar irin waɗannan matan "for granted", kuma hakan babban kuskure ne.

Domin Allah shi ke yin halittunsa, za ka iya raina mutum ya kuma zo ya baka ruwa.

Don haka ko-da-wasa kada ku raina irin waɗannan matan, domin babu wanda ya san gaibu sai Allah.

3). Mace Mai Ƙarancin Sha'awa

Irin wadannan matan basu da irin masifaffiyar sha’awar nan, hasali ma suna da karancin sha’awa, kuma sam sabgar tarawa da ‘da namiji bai cika damunsu ba.

Kuma su a garesu bai zama wajibi kullum sai an tara da su ba. A takaice dai suna da ‘karancin jaraba.

Su irin wagga mata ana iya gane su ta kafarsu.

Duk macen da ka ga yatsa kafarta mabiyin babban ‘dan yatsan kafarta bai kai babban girma ba, to ita wannan macen tana da karancin sha’awa.

Ba ta da irin shegiyar jarabar nan ta mace wacce mabiyin babban ‘dan yatsanta ya fi babban tsayi.

Kuma magana ta gaskiya suna da saukin sha’ani kwarai da gaske, musamman in suka hadu da maza wadanda su kansu yawan tarawa sam bai dame su ba.

In kuma aka samu akasari suka hadu da jarababben namiji, to, yana uzzura musu ne matuka har ta kai ga saki.

Sai dai: saboda masana mata da al’amuransu sun ce irin wadannan nau’ikan matan suna da ‘karancin sha’awa to hakan ba shi ke nufin babu jarababbu a cikinsu ba.

Kai dai in za ka yi zabe, ka nemi zabin Allah ya baka daidai da kai ba wacce kafi karfi ba ko kuma ta fi karfinka.

5). Mace Mai Cikakkiyar Dunduniya

Kamar yadda wadansu masana suka bayyana, sun ce mata masu cikakkiyar dunduniya suna da matukar dadi da ni’ima.

Ta yadda ake gane irin wadannan matan shi ne; za ka ga dunduniyarta cike tak dam babu alamar jijiyar agararta a waje.

Hakan ne ke nuni da cewa ita wannan macen kogin dadi ce, kuma lallai in ka yi nasarar aurenta za ka dade kana jin dadin rayuwar tarawa.

6). Mace Mai Wushiryar Kafa

“Wushirya ita ce tazarar da ke tsakanin hakori biyu ko kuma yatsun kafa biyu.”

A cikin mata, akwai wata irin mace wacce ake cewa, “Mai Wushirya”, ba fa wushiryar baka ce da ita ba.

A’a

Ita wushiryar kafa ce da ita.

Ta yadda ake gane ta shi ne; za ku ga akwai tazara tsakanin babban ‘dan yatsan kafarta da mabiyinsa, da sauran yatsun har zuwa kan ‘dan kuri.

Ita dai irin wannan macen an ce tana da  matukar juriyar tarawa kuma tana da ‘dan karen dadi.

Har ma Malaman Fiqhu suna cewa da so samu ne da sai a yi kari a cikin sadakinta (wato a bambanta shi da na sauran mata.)

Kammalawa

A nan za mu dasa aya ba don mun so ba, sai don ya zame mana wajibi. Duk wani abu wanda ya kamata mu fada muku, mun fadi.

Zan so ku yi sani cewa, duk abinda muka wallafa yau, kawai hasashe ne na binciken masana. Amma kowacce mace dauke take da wata baiwa ta musamman wacce ba lallai ka santa ba sai Allah ya yarje maka ta zama matarka.

Don haka kada wannan ya rude ku.

Yau, mun tattauna ne akan mace mai dadi, ni’imar mace da kuma alamomi 6 na mace mai dadi. Za ku iya yin sharhi ko ku yi share.

Post a Comment

Previous Post Next Post